Wani malami a kwalejin noma ta Audu Bako, Malam Abduljalil Isma’il ya ce, yawan sare bishiyoyi, domin yin makashi, na janyo kwararar Hamada da dumamar yanayi....
Shugaban asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Farfesa Abdulrahman Abba Sheshe ya ce, za su magance korafin da wasu ke yi, yayin da su ka zo...
Sakataren ƙungiyar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, Alhaji Abdul’aziz Maikano ya ce, duk sati sai sun sauke Alkur’ani,...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, Malam Jibril Ibrahim Jibril ya ce, taya Kiristoci farin ciki da kuma shiga cikin shagulgula bikin...
Limamin masallacin Khulafa’urrashidun da ke unguwa Uku Yan Awaki, Malam Abdullahi ya ce, yiwa Allah godiya shi ne yin ɗa’a a gare shi, wajen kaucewa saɓa...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Ɗangoro, ƙaramar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, duk musulmin da ya...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, yin gaggawa a cikin al’amuran rayuwa na janyo nadama. Malam...
Ana zargin wata mata ta yi amfani da wani ƙarfe mai kaifi yanki wata makwabciyarta a unguwar Dakata Kawaji, a yankin ƙaramar hukumar Nasarawa. Bayan faruwar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shaida a ƙunshin tuhumar da gwamnatin...
Kotun Shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗanzaki, ta samu wani magidanci da laifin yunƙurin sauya takardun wata rumfa da...