Hukumar lura da ingancin abinci da magani (NAFDAC) a jihar Kano, ta kai sumame wani gidan da a ke haɗa ruwan leda na Pure Water a...
Kungiyar likitocin asibitin ƙashi na Dala Orthopedic da ke jihar Kano, ta ce, za ta koyawa al’ummar gari yadda a ke ciro waɗanda su ka yi...
Wata mata mai ɗanyen Jego da ke bara a kan mahaɗar titunan Kofar Famfo a jihar Kano, ta ce, dole ce ta sanya ta fito wa...
Kotun majistret mai lamba 70, ƙarƙashin mai shari’a Faruq Umar Ibrahim, ta samu wasu matasa 8 da laifin samun su da haramtattun ƙwayoyi da tabar Wiwi...
Ƙungiyar kare hakkin Ɗan Adam ta Human Right Network ta ce, ya zama wajibi kwamishinan ilimi ya yi tunanin hanyar da idan an rasa rai a...
Sarkin kwaikawayo na unguwar Rijiyar Zaki, Al’amin Ali Mukhtar, ya ce, sun gudanar da hawa ne, domin haɗa kan al’ummar Rijiyar Zaki. Al’amin Ali ya bayyana...
Jarman Sarkin makafin Kano, Abdulkarim Sa’idu, ya ce, za su gudanar da zanga-zanga idan gwamnati ta hana su bara ba tare da samar musu hanyar da...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar Shari’a ta jihar Kano, malam Ɗayyabu Haruna Rashid, ya ce, Saɓawa umarnin Allah da shugabanni da rashin tausayi da jin ƙai...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulƙadir Ismai’l, ya ce, babban abinda ya ke fitar da mutum daga cikin fitintinu shi ne...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Na’ibawa Gabas a jihar Kano, Malam Abubakar Jibril, ya ce, shugaba ba zai taɓa zama adali ba...