Kotun majistret mai lamba 54, ƙarƙashin mai shari’a, Ibrahim Mansur Yola, an gurfanar da wani matashi da zargin ya shiga masallaci ya saci Alku’arni a unguwar...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi kuma shugaban sabon kwamitin kar-ta- kwana da zai yi yaki da kai kananan yara Otal da karbar haraji da...
Hukumar KAROTA ta yi nasarar kama wasu matasa da a ke zargin su da satar Batiran manyan motaci guda biyu a tsakiyar dare. Babban mataimaki na...
Shugaban ƙungiyar masu ƙwarewa kan haɗa magunguna ta ƙasa, Dr Ibrahim Jatau, ya ce, burinsu su ilimantar da matasa muhimmancin bincike a kan samar da sabbin...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, Malam Abdulƙadir Khidir Bashir, ya ce, duk wanda ya kashe Mumini ta hanyar ganganci sakamakon sa...
Limamin masallacin Juma’a na masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, al’umma su duba tsakanin su da Ubangiji, domin gyara abubuwan...
Al’ummar da ke kiwon dabbobi a jihar Kano, su na ta ziyartar asibitin dabbobi da ke unguwar Gwale, domin karbar magunguna saboda shigowar yanayin sanyi. Wani...
Ɗaya daga cikin lauyoyin da su ka tsayawa gwamnatin jihar Kano, a shari’ar Abduljabbar Nasir Kabara, Barista Umar Usman Danbaito, ya ce, kotu za ta iya...
Gwamayyar kungiyoyin matasan yankin unguwar Sharada a karamar hukumar birnin Kano, sun roki gwamnatin Kano da ta bari a kawowa yankin su ayyukan ci gaba. Mai...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar kama Giya a cikin jerin kwalayen Taliya da Madara, da a ka zubo su a cikin motoci, domin...