An ci gaba da shari’ar da gwamnatin Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna, Ibrahim Ahmad Khalil, gaban babbar kotun jiha mai lamba 6, ƙarƙashin...
Hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa reshen jihar Kano, ta ja hankalin masu ababen hawa da su rage gudun ganganci da kuma gujewa bai wa ƙananan yara...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Bashir Balarabe Adam Ɗandago, ya ce, su na ƙoƙarin fahimtar da masu ƙara a kotuna, muhimmacin bitar...
Wani matashi mai sayar da Dankalin Hausa a jihar Kano, ya ce, ya na siyar da buhun Dankali Biyar zuwa Bakwai a rana. Matashin mai suna,...
Wata mata da a ke zarginta da tara ‘yan mata a gidanta da ke unguwar Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso, ta na tura su neman kuɗi,...
Limamin masallacin Juma’a na unguwar Sharaɗa da ke ƙaramar hukumar Birni, Malam Baharu Abdulrahman, ya ce, Zakka wajibi ce ga musulmai, domin ta na cikin sharuɗai...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, malam Safwan Aminu Usman ya ja hankalin al’umma su kasance masu haƙuri da...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulƙadir Ismai’l, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su yi riƙo da abinda ya ke wajen...
Limamin masallacin Juma’a na masallacin Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, a jihar Kano, Malam Abubakar Jibril ya ce, rashin kyautatawa juna Zato na janyo rashin...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah da ke garin Ɗangoro a ƙaramar Hukumar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, duk mutumin da zai yi kira...