Tsohon shugaban majalisar Dattawa Ahmad Lawan, ya musanta wata jita-jita da ake yaɗawa kan cewar ya fice daga cikin jam’iyyar APC mai mulki a ƙasa, zuwa...
Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da kuma tallafawa mabuƙata a Najeriya, ta ce Abin takaici ne yadda gwamnatin tarayya ta amince...
Mataimakin Babban kwamandan Hisbah ta Jahar Kano Dakta Mujahideen Aminudden ya shawarci masu Hannu da shuni da su ƙara fitowa wajen tallawa masu ƙaramin ƙarfe musamman...
Rundunar tsaron nan da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen waya da kuma daƙile Shaye-shayen kayan maye ta Anty Snaching Phone da ke nan Kano,...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Waya da kuma daƙile Shaye-shayen kayan maye ta Anty Snaching Force a Kano, ta ce kawo...
Shugaban jam’i’ar Khalifa Isyaka Rabi’u ta Chairun da ke jihar Kano Farfesa Abdrulrahsheed Garba, ya ce rashin shigar da tsarin jagoranci da bada shawarwari a mafi...
Rundunar tsaron nan mai yaki da fadan Daba da ƙwacen Waya da kawar da Shaye-shaye ta Anty Snaching da ke jihar Kano, ta sha alwashin ci...