Kwamishinan Yan sandan jihar Kano Mammam Dauda ya holin mutanen da ake zargi da aikata laifuka laifuka daban daban a fadin Jihar wadanda suka suka hadar...
Guda daga cikin marubuta littattafai dake jihar Kano, Kwamared Mustapha Kabir Soron Ɗinki, ya ce karatun litattafai ya kan taimaka wa mutane, wajen sanin yadda ake...
Shugaban Kwalejin Sa’adatu Rimi da ke jihar Kano, Farfesa Yahaya Isah Bunkure, ya ce, sun yi taron sanar da sabbin ɗaliban digiri, dokoki da ka’idojin makarantar,...
Zauren hadin kan jam’iyyun kasar nan, reshen jihar Kano IPAC sun ce, akwai yiwuwar su kaurace wa zaben bana, na wannnan shekara ta 2023, idan jami’an...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu ƴan jaridar Bogi da suka yi yunƙurin cuta a wani katafaren shago dake jihar. Jami’in hulɗa...
Wani ɗan kasuwa dake kasuwar Singa a jihar Kano ya ce, Alhaji Habibu Yusuf Abdullahi Fantiyahar zuwa nan da kwanaki biyu za su ci gaba da...
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar...
A yayin da ya rage kwanaki 39 a fara fita babban zaɓen 2023 da ke ƙara gabatowa a ƙasa, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi...
DSS na sane da yadda wasu miyagu ke son tayar da rikici a kasar nan. DSS bata kai karar shugaban INEC kotu ba. Hukumar Tsaro...
Hukumomi a kasar nan sun kammala shirin miƙa wasu mayaƙan Boko Haram fiye da 600 da suka tuba ga gwamnatocin jihohinsu domin cigaba da sauran harkokinsu...