Mai martaba sarkin Kano Dakta Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu, ya naɗa Alhaji Abbas Ɗalhatu shugaban rukunin gidajen Freedom Radio da Dala FM, a matsayin Bauran...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta yi kira ga gwamnatin jihar Jigawa, da ta gaggauta isar da tallafin da...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen waya da kuma magance harkokin Shaye-shaye ta Anty Snaching Phone da ke jihar Kano, ta ce...
Ƙungiyar kare hakƙin ɗan adam ta Sustainable Growth Initiatives for Human Right Development, ta ce akwai buƙatar Sanatoci, da ƴan majalisar tarayya da kuma Malamai, su...
Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da tallafawa mabuƙata, ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta yi kira ga gwamnan...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta buƙaci al’umma da su tashi tsaye wajen neman Ilmi ta yadda za su...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da ƙwacen waya da faɗan Daba da kuma kawar da Shaye-shaye ta Anti Snaching Phone da ke jihar Kano, ta samu...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ba za ta lamunci yin duk abinda ya saɓa da koyarwar addinin Musulunci, ko kuma yin duk abin da...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Rights Network, ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano, da ta ƙara wadata motocin ɗaukar ɗalibai...
Kwalejin fasaha ta jihar Kano, Poly Technic, za ta fara gwajin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi ga ɗaliban da za su nemi gurbin karatu a shekara mai...