Gamayyar kungiyoyin Arewacin kasar nan, wato Coalition of Northern Groups CNG, ta ce matukar ana so a kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi Arewacin kasar...
Mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu, ya yi kira ga al’ummar jihar nan da su ci gaba da addu’oin samun zaman lafiya mai...
Gwamnatin jihar Kano ta shawarci maniyyatan da za su gudanar da ibadar aikin Hajjin bana, da su alkinta kuɗaɗen guzirin su, sakamakon yadda komai ya yi...
Wani masanin tatttalin arziki a jihar Kano Dakta Ibrahim Ahmad Muhammad, ya ce rashin amfani da ƙananun kuɗaɗe na (Coins) kwandaloli, hakan kan haifar da koma...
Gwamnatin jahar kano ta sha alwashin mangance dukkanin wani ƙalubale a fannin ilimi mai zurfi a fadin jihar Kano. Kwamishinan ilimi mai zurfi Dakta Ibrahim Yusif...
Wata matashiyar budurwa mai buƙata ta musamman dake da lalurar Ƙafa Samira Ahmad Tijjani, ta nuna rashin jin daɗin ta, bisa yadda mafi yawan iyaye suke...
Gwamnatin jihar kano ta kaddamar da rabon taffin kuɗaɗe ga iyaye mata dake kananan hukumoni 44 su 5,200 a fadin jihar nan, domin su dogara da...
Ƙudurin gyaran dokar gudanarwar Jami’ar Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke jihar Kano, ya tsallake karatu na ɗaya a zauren majalisar dokokin jihar. Ƙudurin ya kai...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin Dakta Zaid Abubakar, a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta jihar Kano, da kuma...
Yayin da al’umma ke ci gaba da fuskantar wahalar man fetur a ƙasar nan, ƙungiyar da ta damu da abubuwan da suka shafi arewacin ƙasar nan...