A cikin shirin baba suda na ranar 15 10 2019 za kuji cewa kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar kano za ta yi wani gangami na...
Hukumar kula da rijistar katin dan kasa ta ce matsalar da take fuskanta a yayin yi wa daliban makarantun sakandiren jihar Kano rijistar katin, shi ne...
Babbar kotun tarayya mai lamba 2 karkashin jagorancin justice O A Eguatu dake nan kano ta fara sauraron wata shari’a wadda hukumar Yaki da masu yiwa...
Majalisar dokokin jihar kano ta bukaci gwamnati tasa a hukunta mutanen da suke satar yara da sauya musu suna da addini. Kudirin wanda shugaban masu jirinjaye...
Shugaban hukumar yaki da fasakauri ta kasa custom canal Hamidu Ali mai ritaya ya ce jami’ansu da suke aikin sunturi na hadin gwiwa tare da jami’an...
Majalisar dokokin jihar kano ta bukaci gwamnatin kano data gyara titin da ya tashi daga ciromawa zuwa garin babba, kudirin wanda dan majalisa mai wakiltar kananan...
Shugaban wata kungiya mai zaman kanta da ake kira da Rescue the women foundation, dake taimaka yara mata da ma matan gaba daya Salim Wada Usman,...
Dagacin garin Sharada, Alh Iliyasu Mu’azu Sharada, ya ce hadin kan matasa a cikin unguwannin jihar Kano shi ne zai iya bada dama wajen ganin unguwannin...
Sashin kula da lafiyar kwakwalwa na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano ya tabbatar da cewa kowacce dakika 40 mutum guda na kashe kansa a fadin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi karin harajin kayayyaki na VAT daga kasha biyar zuwa kashi bakwai da rabi. Shugaban ya yi wannan jawabi ne...