Kungiyar matuka Babura mai taya uku, ta ce yawancin matukan dake zirga-zirga yayin tsaftar muhalli na karshen mako a jihar Kano, ba ‘ya’yan kungiyar ba ne....
Shugaban majalisar malaman jihar Kano, Mallam Ibrahim Khalil, ya ce tallafawa marayu wani muhimmin al’amari ne wanda A… (S.W.T) ne kadai yasan iya ladan ga wanda...
Iyayen Marayun unguwar ‘yan-mata dake yankin Rijiyar Lemo a karamar hukumar Dala, sun bayyana bukatar ganin marayun ‘yayansu sun kai matakin tallafawa al’umma maimakon yadda ake...
Limamin masallacin Imamu Muslim dake unguwar Sani Mainagge layin ‘yan Rariya a karamar hukumar Gwale, Mallam Muhammad Ibrahim Adam, ya yi kira ga gwamnati da masu...
Fitaccen masannin harshen Hausa a jami’ar Bayero dake Kano, Farfesa Abdulkadir Dangambo, ya ja hankalin al’ummar Hausawa dasu jajirce wajen bunkasa al’adun su don gudun gushewa...
Shugaban kungiyar mahauta ta jihar Kano, Alhaji Shehu Malanta, ya yi kira ga mahauta da su rungumi dabi’ar nan ta yin amfani da ma’auni wato sikeli...
A irin wannan rana ta 18 ga watan Ramadan a shekara ta 40 bayan hijirar Manzon Allah (S.A.W) Sayyadina Hassan Bn Aliyu Bn Abidalib ya zama...
A irin wannan rana ta 17 ga watan Ramadan a shekara ta 2 bayan hijirah a ka yi yakin Badar tsakanin musulmai wanda Manzon A.. (S.A.W)...
Gidauniyar Kairat Islamic Trust dake tallafawa mabukata, ta bukaci hukumomi da gwamnonin jihohin kasar nan da su rinka tallafawa marayu da masu karamin karfi da irin...
Kungiyar tallafawa Almajirai wato Victim Support Initiative, ta yi kira ga gwamnatin jihar kano data dukufa wajen tallafawa rayuwar Almajirai don raba su daga kangin bara....