Kwamishinan tsare-tsare da raya birane na jihar Legas, Idris Salako, ya yi murabus daga mukamainsa Gbenga Omotoso, kwamishinan yada labarai ne ya bayyana hakan a wata...
Wata babbar kotun majistare da ke Ado Ekiti ta yanke wa wani matashi mai suna Usman Lateef, mai shekaru 36 hukuncin daurin kwanaki 30 na yi...
Kotun kolin Kenya, a safiyar Litinin, ta tabbatar da nasarar William Ruto a zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan jiya. An ayyana Ruto a...
Zauren dillalan Man Fetur na Arewacin Najeriya, Northern Independent Petrolium Marketing Forum, sun tsunduma yajin aikin kwanaki Uku, sakamakon makalewar kudadensu a wajen gwamnatin tarayya. Shugaban...
Akwai fargabar sake fuskantar karancin man fetur, yayin da kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta kasa, IPMAN, ta fara rufe wuaren da take dakon...
Limamin masallacin Sasib da ke unguwar Gama Tudu, Sheikh Muhammad Nasir Yahaya. ya ce, idan Allah ya so mutum da alheri sai ya dora masa rashin...
Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, kaucewa koyar manzon Allah (S.A.W) yasa bayan aure ake fuskantar...
Limamin masallacin juma’a na jami’u Nana Aisha da ke Sharada Rinji, karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Mallam Yusuf Usman Kofa, ya ce, masu aikata laifuka...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, ta ceto rayuka 91 da dukiyoyi da kudinsu ya kai Naira miliyan 24.9 daga aukuwar gobara har guda...
Rundunnar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu samari da ake zargin su da amfani da Baburin Adaidaita Sahu wajen satar wayar fasinjan da suka dauka....