Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana ranar Juma’a 26 ga watan Agusta, 2022, a matsayin ranar hutu, domin tunawa da cika shekaru 31 da kafa jihar. Hakan...
Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, ta bukaci al’ummar Kudu maso Gabas da su gaggauta binne wadanda suka mutu cikin kwanaki uku, maimakon a bar gawa...
Babban rajistara kotunan jihar Kano, Malam Abubakar Haruna ya dawo daga taron kungiyar lauyoyi na kasa NBA a jihar Legas, inda aka ci gaba da bayar...
Wani matashi mai sayar da danyen Dankali a jihar Kano, Muhammad Basiru Dandinshe, ya ce, akwai bukatar mutum ya rike komai kankantar ta, domin idan babu...
Wani mai zaman kansa a jihar Kano, Baritsa Jibril Umar Jibril, ya ce, bai kamata taron kungiyar lauyoyi ya janyo tsaikon bayar da umarnin gudanar da...
An samu jinkirin gudanar da shari’u a kotunan jihar Kano, sakamakon wani taro da kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ke yi a jihar Legas. Wakilin mu...
Ana zargin jikkata wasu matasa da kuma kona wata mota yayin da wani babban dan siyasa ya kai garin Chidari da ke karamar hukumar Makoda. Daya...
Kungiyar IZALA ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta hukunta wadanda su ka yi kisan gilla ga malalamin addinin nan Sheikh Gwani Aisami na...
Wani magidanci a jihar Kano, Kwamared Adamu Mai Salati ya ce, idan ana so a dakile yawaitar shaye-shaye ga matasa, sai an rinka killa ce waje...
Kwamitin tsaro na unguwar Kofar Na’isa sun kama wasu matasa da ake zargin su da ta’ammali da kayan maye da kuma sayarwa. Shugaban kwamitin tsaro na...