Hukumar hisba ta gargadi masu bada hayar gidaje da sauran wuraren hutawa, musamman a unguwanni wajen gari, dasu riga sanin wanda zasu bawa haya da kuma...
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo Addo, ya kaddamar da wani shirin magance matsalar rashin aikin yi a tsakanin wadanda suka kammala karatu, mai taken “Nation Builders...
Gwamnatin tarayya ta umarci jami’an tsaron kasar nan da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a garin Mubi dake jihar Adamawa. Mataimakon...
Gwamnatin tarayya ta haramta hadawa da kuma shigar da magungunan tari masu kunshe da Kodin a cikin kasar nan, a wani mataki na kawo karshen yadda...
Kwararran lauyan addinin musulunci Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa, sashi na 43 na kundin tsarin mulkin kasar nan ya baiwa kowane dan kasa damar...