Tun bayan da ya bayyana wa duniya cewar babu batun yunwa a Najeriya ministan noma Alhaji Sabo Nanono ke fuskantar turjiya, game da kalaman da yayi...
Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai sharia Muntari Garba Dandago ta aike da wata mata mai suna sadiya Haruna gidan gyaran hali. Tun da farko...
Kungiyar wayar da kan al’umma tare da kyautata musu jindadi da walwala ta Kangala dake Kano, ta yi kira ga al’umma musamman ma matasa da su...
Wani Malami mai suna dr. Mas’ud Abdullahi a kwalejin koyon aikin lafiya dake Bebeji wanda ake zargin da haikewa matar aure. Tun da fari dari kotun...
A cikin shirin baba suda na ranar 15 10 2019 za kuji cewa kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar kano za ta yi wani gangami na...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar talata 15 10 2019 kunji cewa Asusun bayar da lamuni na majalisar dinkin duniya yace a yanzu haka Najeriya...