Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Teema Makamashi ta bayyana cewa ta san mutane da dama masu aikata laifukan sata da karuwanci da suka shiryu ta dalilin...
Wata gobara ta tashi yanzu haka a gidan alaramma dake kasuwar Kantin Kwari a nan Kano. Gobarar dai ta tashi ne a daren yau Jumu’a jim...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan gaba kadan ba da dadewa ba za ta fara biyan mafi karancin albashi na sama da naira dubu Talatin. Shugaban...
Limamin masallacin ma’aiki dake garin Madina sheikh Salih bn Muhammad Albadir, ya bayyana addinin mususlinci a matsayin addinin dake da tsafta kuma mai sauki da rangwame...
Shugabar kungiyar tsaffin daliban makarantar sakandiren kwana ta ‘yanmata dake Dala Hajiya Saudat Sani, ta ce kazanta da kuma rashin sanin yadda ‘yanmata a makarantun kwana...
Limamin Masallacin Juma’a na Usman Bin Affan dake Gadon Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’ummar musulmi da su kaucewa zagin shugabanni a yayin da...
Gwamnatin jahar kano ta bayyana cewar zata gyara dokar dake hukunci ga masu batawa mutane suna a kafafen yada labarai. Kwamishinan Sharia na jahar Kano Barista...
Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce shugaban kasa Muhammad Buhari ya bukaci babban jojin kasar nan da ya samar da...
Wata ‘yar gwagwarmaya mai rajin yaki da matsalolin tarbiyya, shaye-shaye da mace-macen aure A’isha Aminu Ahli ta bayyana rashin sana’a a matsayin daya daga cikin manyan...
Wani kwararren likitan ido Dr. Usman Abubakar Mijinyawa ya shawarci iyaye da suyi hanzarin kai jariran da aka haifa suna yawan jujjuya idonsu asibiti domin kaucewa...