Ofishin lauyoyi dake nan Kano ya nemi gwanan Kano Abdullahi Umar Ganduje da majalisar dokoki wanda Abdul’aziz Garba Gafasa ke jagoranta da su jingine batun zartar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da take zargi da laifukan fashi da makami, garkuwa da mutane da satar motoci da babura...
Mutanen garin kududdufawa dake y ankin karamar hukumar Ungogo sun fara sarrafa bahayar mutane suna yin taki dan sayarwa ga manoma suna samun abinda za su...