Al’ummar garin Katsinawa dake yankin karamar hukumar Ungogo sun yi kukan cewar wasu mutane da ba su san ko su waye ba, sun biyo dare sun...
Limamain masallacin juma’a na masjudul Quba dake unguwar Tukuntawa a yankin karamar hukumar birni a jihar Kano, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya bayyana cewa tuntuni addinin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da samar da magunguna da kayayyakin lafiya domin inganta lafiyar masu dauke da cuta mai...
Babban limamin masallacin juma’a na Mash Aril Haram dake unuguwar Sabuwar Gandu a yankin karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Khaliza Zakari Malam Mamman mai mari,...
A yi sauraro lafiya. Download Now
Download Now A yi sauraro lafiya.
Matashin mai suna Abashe wanda ya shiga hannun jami’an tsaro a yammacin jiya Laraba a unguwar Dorayi Babba bayan da a ke zargin sa da kashe...
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya kammala shirin sa na tura adadin dalibai ‘yan asalin jihar Kano...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil, ta bukaci gwamnatin Kano da ta tallafawa jami’ar da kudaden gudanarwa, da ya shafi...
Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya kaddamar da wajen gyaran motoci daga cikin guda (10) da gwamnatin sa ta ginawa matasa maza da mata 422...