Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya yi kira ga mahukunta da su rinka zartas da hukunci akan wadanda...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Hukumar dakile yaduwar cututtuka a Nijeriya ta bude wasu dakunan gwaje-gwaje guda biyar don gano tare da tantance masu dauke da cutar zazzabin Lassa, a wasu...
Laraba 29 ga watan Janairu ita ce ranar karshe kan wa’adin da hukumar Karota ta baiwa direbobin Adaidaita Sahu, na kammala yin sabuwar rijista, ko kuma...
Sakataren Sarkin Fawar jihar Kano dake mayankar Abbatuwa, Musa Abdulkadir Gudidi, ya bukaci masu yankan dabbobin hakika na suna dama masu yanka don wata bukata, da...
Daraktan zartarwa na kungiyar bunkasa ilimi da zamantakewa da kuma ci gaban Dimukaradiyya SEDSAC, Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa ya yi kira ga bangarorin gwamnati da...
Sardaunan Gama, Babba Lawan, ya gargadi matasa da su tashi tsaye wajen neman ilimin addini da na zamani maimakon mayar da kai a harkokin wasanni da...
Daraktar kula da al’amuran mata a ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar Kano, Hajiya Kubura Ibrahim Dan Kani, ta yi kira ga mata da maza...