A jiya Asabar 4th ga watan Janairu na shekarar 2020 ne, aka daura auren shugaban tashar Dala FM Ahmad Garzali Yakubu da amaryarsa Fatima Muhammad Bello....
Rahotonni daga garin Rurum dake karamar hukumar Rano a nan Kano, na cewa wata mata mai suna Zuwaira ‘yar shekaru 35 ta rasa ranta a ranar...