Shugaban Kungiyar Light House dake nan Kano,Kwmared Ilyasu Sulaiman Dawakin Tofa, ya ce riko ga kananan sana’o in dogaro da kai ga matasa shi ne kadai...
An hori kungiyoyin cigaban al’umma da dai-daikun mutane musamman ma mawadata wajen taimakawa masu karancin samu, wato marasa galihu don inganta rayuwar su. Shugaban gidauniyar Kwandala,...
Shugaban makarantar Ma’ahad sheik Yakub Islamiyya litahafizul Qur’an dake Garun Babba a karamar hukumar Garun Malam a jihar Kano, Muhammad Nazifi sa’idu, ya bayyana cewa za...