Rundunar ‘yansandan jihar kano ta tabbatar da kame wani direban mota Usman Abdullahi da akai zargin ya hallaka abokin sana’arsa direba Abubakar Halliru a filin masallacin...
Kwamishinan Lafiya na jihar Kano ya ja hankalin dalibai dake makarantar kwalejin kiwon lafiya dake garin Bebeji kan kulawa da karatunsu don a inganta harkokin kiwon...
Lauyan nan mai zaman kansa a nan Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce, yawaitar aikata laifukan kisan kai da sauran manyan laifuka na da...
Download Now A yi sauraro lafiya.
AHMAD HANGEN DALA 07 01 2020 EDD.MP3 – AHMAD HANGEN DALA 07 01 2020 EDD.MP3 – A yi sauraro lafiya.
Babbar kotun jiha mai lamba daya karkashin jagoranci babban jojin Kano ta ci gaba da sauraron karar da dattawan Kano karkashin jagorancin alh Bashir Usman Tofa...
Sanyi dai lokaci ne da a ke ciki a halin yanzu wanda a cikin ‘yan kwanakin nan tsabar muku-mukun sanyin da a ka yi har sai...