Hukumar shari’a musulunci ta jihar Kano, ta ce da al’ummar musulmai za su rinka bada taimakon naira 10 a kowane masallacin juma’a da tuni ba a...
Hukumar shari’ar muslunci ta karamar hukumar Warawa, ta nemi gwamnatin jihar Kano da kuma hukumar Shari’ar musulunci ta jiha, da ta yi dokar hana zancen dare...
Kakakin kutunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, mutum zai iya zuwa kotu don bayar da shaida game da abun da ya sa ni kan...
Gwamnatin tarayya ta gargadi wadanda su ka amfana da tallafin da ta bayar da su yi amfani da shi yadda ya kamata don rage talauci tsakanin...
Shugaban karamar hukumar ungogo Alhaji Abubakar Ali Bachirawa ya dakatar da masu sarrafa bahayar dan adam ana yin taki a yankin kududdufawa dake karamar hukumar ungogo...
Wasu likitoci a Nigeria sun samu nasarar raba wasu jarirai ‘yan biyu da aka Haifa a hade da juna. Likitan da ya jagoranci tiyatar raba jariran...
Babbar kotun jIha mai lamba 10 karkashin jagorancin mai shari’a Sulaiman Baba na malam ta sanya ranar 30 ga watannan da muke ciki don cigaba da...
Download Now A yi sauraro Lafiya.
Download Now A yi sauraro Lafiya.