Da safiyar Juma’ar nan ne al’ummar garin Ajawa dake karamar hukumar Gwale suka tashi da ganin wasu mutane da suke zargin ma’aikatan hukumar tsara birane na...
Alkalin babbar kotun shari’ar musulinci dake zamanta a Kofar Kudu mai shari’a Ustazu Ibrahim Sarki Yola, ya bayyana cewa akwai mamaki matuka kan yadda yan sanda...