Shugaban hadaddiyar kungiyar manoma ta Nijeriya wato (AFAN), reshen jihar Kano, Faruk Rabi’u Mudi, ya bukaci masu hannu da shuni musamman ma a fadin jihar Kano...
Hukumar tafiye-tafiye da yawon bude ido ta jihar Kano, ta kafa dokar haramta bada daki ga wadanda shekarun su basu kai goma sha takwas (18) ba...
Shugaban makarantar Islamiyya ta Umar Bin Khaddab dake Turba a unguwar Sharada a karamar hukumar birni ta jihar Kano, Malam Uwaisu Hussaini Harun, ya ce da...
Karamar hukumar Ungogo ta haramta yin amfani da bahayar dan Adam a gonaki da lambuka a fadin karamar hukumar baki daya. Hakan ya biyo bayan tura...
Boran Dan Ruwatan Ringim, Alhaji Muhammad Aminu Isah, ya nemi al’ummar musulmai da su kara himmatuwa wajen sada zumunci domin rabauta da rahamar Allah (S.W.T) Alhaji...
Wani Malamin Addinin musulunci a jihar Kano, Mallam Shehu Ali Abdullahi, ya gargadi iyaye dasu rinka tura ya’yansu makarantu akan lokaci domin kara inganta karatunsu sakamakon...
Kungiyar cigaban al’umma ta unguwar Chiranci Duhuwa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta fara wani gangami na duba marasa lafiya tare da basu magunguna...
Al’amarin dai ya faru ne a kauyen Bundum mazabar wangara dake karamar hukumar Tofa a jihar Kano, bayan an gabatar da takardar gwajin jinin Amarya wadda...