Da safiyar yau Talata ne daliban makarantar sakandiren Rimin Gata dake karamar hukumar Ungogo bangaren maza, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana sakamakon kin jinin yadda...
Kotun majistret mai lamba (72) karkashin Alhaji Aminu Gabari ta aike da wani matashi mai suna Kabiru Muhammad zuwa gidan gyaran hali sakamkon bata suna da...
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewar ta shirya tsaf domin tunkarar zabubbukan da za a yi a wasu mazabu a jihar Kano biyo...
Kungiyar iyayen yara da malamai wato (P.T.A) na unguwar Badawa dake yankin karamar hukumar Nasarawa, ta ce dole sai iyaye da su kara himmatuwa wajen bibiyar...
Shugabar kungiyar mata ‘yan Gumama a kasuwar Rimi, Hajiya Binta Ibrahim, ta gargadi ‘yan masu sana’ar Gumama a kasuwar da su rinka tabbatar da ingancin kowanne...
Jami’in hulda da jama’a na hukumar gidan ajiya da gyaran hali a nan Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce, “Bai kamata mutane su mayar...
Domin jin cikakken wannan labarin dama karin wasu labaran sai ku sauke Shirin Baba Suda na jiya Litinin, tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki. Download Now...
Domin jin cikakken wannan labarin dama karin wasu labaran sai ku sauke Shirin Baba Suda na jiya Litinin, tare da Muzammil Ibrahim Yakasai Download Now...