Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wasu mutane Usman Muhammad da Aliyu Danladi bisa zargin satar Kantu Tirela guda. Jami’in hulda da jama’a na rundunar...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tace ta samu nasara tseratar da wasu kanana yara 27 da aka tsare a wani haramtaccen gidan marayu. Kakakin rundunar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tayi holin mutane fiye da dari biyu da take zargi da laifukan fashi da makami, garkuwa da mutane da satar motoci...
Shugaban magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Bashir Mu’azu Jide, ya tabbatarwa mana da cewa magoya bayan Pillars mutane (40) ne suka jikata a...
Mun kubutar da mutumin da masu garkuwa da mutane suka sace a karamar hukumar Rogo a nan Kano DSP Abdullahi Haruna. Rundunar Yansandan Jihar kano tace...
Dalibin wanda ya ke aji na biyu wato Level Two a jami’ar Wudil dake jiahr Kano an kama shi ne a ranar Talatar nan sanye da...
Rundunar Yansandan Jihar kano tace zuwa yanzu tana kan hanyar ta na kubuto da wani mutum mai suna Adamu Muhammad, da masu garkuwa da mutane suka...
Mai Magana da yawun kotunan Jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, yace babu wata sahri’a da zata gudana matukar babu shaidar da zata tabbatar da da’awar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano, ta kama wata babbar motar daukar kaya da tabar wiwi da nauyinta yakai...
Kotu ta wanke tsofafin shugabannin karamar hukumar Warawa da ake zargi da tafka almundaha Shi kuwa mai sharia Muntari Garba Dandago ya wanke tsofafin shugabanni Warawa...