Shugaban Kungiyar jami’an lafiya a jihar Kano, Salman Adamu, ya shawarci al’umma da su kara kulawa da muhallisu domin kaucewa kamuwa da cutar Lassa. Sulaiman Adamu,...
Gamayyar jami’an tsaro dake yaki da sha da fataucin miyagun Kwayoyi karkashin hukumar (NDLEA) a jihar Kano ta kai sumame wani gidan Kallo tare da kame...
Masoyan biyu sun dai kai ziyara ne kasuwar Muhammdu Abubakar Rimi dake sabon Gari a jihar Kano a yau Alhamis domin yin siyayyar kayan auren na...
Rundunar yansandan jihar Katsina karkashin kwamishinan yansandan jihar, CP Sanusi Buba, ta ce ta samu nasarar bindige wasu mutane 2 da sukayi garkuwa da wani mutum...
Lamarin ya faru da yammacin ranar Talata a dajin Gwarjo dake karamar hukumar Matazu dake jihar Katsina. Kakakin rundunar a jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya...
Hukumar hana fasakauri (Custom) ta ce za ta dauki mataki mai tsauri kan masu yanka Jakuna domin fitar da fatarsu zuwa kasashen ketare. Shugaban hukumar shiyar...
Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, mutumin da ake kara ko yake kara na da damar yin magana da harshen...
Ku saurari shirin domin jin labarai masu Fadakarwa, Ilimantarwa da kuma Nishadantarwa A yi sauraro lafiya Download Now
Ku saurari shirin domin jin batutuwan da su ka shafi siyasar Kano dama Nijeriya gaba daya A yi sauraro lafiya Download Now