Limami a masallacin Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara a jihar Kano, Malam Abubakar Shu’ibu Abubakar, jim kadan bayan idar da sallar juma’a a...
Limamin babban masallacin juma’a a karamar hukumar Warawa Malam Isah Usman, ya ja hankalin al’ummar musulmi mawadata kan wajabcin fitar da zakka domin samun tsira a...
Ministan ma’aikatar lafiya ta tarayyar Nijeriya, Osagie Emmanuel Ehanire, zai kawo ziyarar jaje ga asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano wato AKTH, sakamakon ballewar cutar zazzabin...
Sojan mai suna Brigadier General Sunday Igbinomwahia, ya na daga cikin manyan sojojin a Nijeriya, wanda ya taba zama a garin Jogana dake yankin karamar hukumar...
Saurari shirin Hangen Dala domin jin batutuwan da su ka shafi siyasar Kano dama Nijerya gaba daya. A yi sauraro lafiya Download Now
Saurari shirin Baba Suda domin jin labarai da rahotanni masu fadakarwa, nishadantarwa da kuma ilimantarwa. A yi sauraro lafiya Download Now
Wanda ake zargin ya dai dauki babur din ne roba-roba kirar Lifan ya kuma ga takardun makarantar mai baburdin a cikin akwatun ajiye kaya wato (booth)...