Laraba 29 ga watan Janairu ita ce ranar karshe kan wa’adin da hukumar Karota ta baiwa direbobin Adaidaita Sahu, na kammala yin sabuwar rijista, ko kuma...
Sakataren Sarkin Fawar jihar Kano dake mayankar Abbatuwa, Musa Abdulkadir Gudidi, ya bukaci masu yankan dabbobin hakika na suna dama masu yanka don wata bukata, da...
Daraktan zartarwa na kungiyar bunkasa ilimi da zamantakewa da kuma ci gaban Dimukaradiyya SEDSAC, Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa ya yi kira ga bangarorin gwamnati da...
Sardaunan Gama, Babba Lawan, ya gargadi matasa da su tashi tsaye wajen neman ilimin addini da na zamani maimakon mayar da kai a harkokin wasanni da...
Daraktar kula da al’amuran mata a ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar Kano, Hajiya Kubura Ibrahim Dan Kani, ta yi kira ga mata da maza...
Sarkin tsaftar Kano, Jafaru Ahmad Gwarzo, ya ja hankalin al’umma da su kasance masu tsaftar jiki da Muhalli domin gujewa kamuwa da cutar Lassa wadda aka...
Daraktar kula da al’amuran mata a ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar Kano, Hajiya Kubura Ibrahim Dan Kani, ta yi kira ga mata da maza...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Watch Of Nigeria (HRWN), KaribuYahya Lawan Kabara, ya ce yankewa Maryam Sanda, hukuncin kisa bayan samun ta...
Saurari shirin domin jin batutuwan da su ka shafi jihar Kano, Nijeriya da kuma Duniya gaba daya. A yi sauraro lafiya. Download Now
Ku saurari shirin domin jin batutuwan da su ka shafi Nijeriya dama Duniya gaba daya. A yi sauraro lafiya Download Now