Al’ummar unguwar Dorayi karama sun cafke wani mutum mai suna Musa da ya jefar da gawar wani almajiri mai suna Nasir a yankin. Al’amarin ya faru...
Shugaban kungiyar kare hakkin Dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, Alhaji Muhammad Bello Gadon kaya, ya shawarci Alkalan jihar Kano...
Wata mata mai suna Rabi ta kona kanta kurmus har lahira a unguwar Gayawa jihar Kano Nijeriya, saboda zafin kishi. Rabi mai ‘ya’ya shida, an yi...
Mai unguwar Danbare (D) dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Saifullahi Abba Labaran, ya ce yanzu haka sun shawo tarin matsalolin da unguwar Danbare ke...
Shugaban Kamfanin Jaridar Kano Focus Maude Rabiu Gwadabe, ya ce za su yi aiki tare da tashar Dala Fm Kano domin bunkasa harkokin yada labarai tsakanin...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now