Matashin mai suna Abashe wanda ya shiga hannun jami’an tsaro a yammacin jiya Laraba a unguwar Dorayi Babba bayan da a ke zargin sa da kashe...
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya kammala shirin sa na tura adadin dalibai ‘yan asalin jihar Kano...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil, ta bukaci gwamnatin Kano da ta tallafawa jami’ar da kudaden gudanarwa, da ya shafi...
Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya kaddamar da wajen gyaran motoci daga cikin guda (10) da gwamnatin sa ta ginawa matasa maza da mata 422...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba (8) karkashin jagorancin Justice Usman Na’abba ta tsayar da ranar (25) ga watan gobe domin jin shaidun kariya a kunshin...
Jami’i a fannin bincike mai zurfi a kan cututtukan da suke yaduwa a cikin al’umma, a Jami’ar Bayero da asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH),Farfesa Isah...
Mai Magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa idan mai kara bashi da shaidu kuma kotu ta sallami shari’ar daga...
Shugaban sashen yada addinin musulinci a hukumar shari’a ta jihar Kano, Murtala Muhammad Adam, ya gargadi limaman juma’a dasu yawaita yin huduba kan illar shaye-shaye duba...
Shugaban kungiyar alkalan kotunan shari’ar musulunci na jihar Kano, mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ya bukaci gwamnati da ta biya bashin kudaden alawus din da suke...