Babbar kotun jihar Kano mai lamba daya karkashin jagorancin babban jojin jihar mai shari’a Nura Sagir Umar, ta ci gaba da sauraron karar nan da dattawan...
An shawarci al’umma da su daina sanya tsoro a cikin zukatansu lokacin da ake gudanar musu da shari’a a gaban kotu domin kawo karshen cin hancin...
Majalisar malamai ta jihar Kano, ta kalubalanci hukuncin da gwamnatin Kano ta bullo dashi na hana yin barace-barace a kan tituna, da sunan neman sadaka. Jaridar...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Kano dake Wudil (KUST) ta karawa daliaban jami’ar da ma masu niyar yin karatu a ciki kudin makaranta. Jami’ar ta kara...
Kabiru Umar Baleria an haife shi ne a ranar 5 ga watan Afirilu a jihar Kano shekarar 1972, ya yi makarantar wasanni ta jihar Legas inda...
Al’ummar kasuwar Sabon gari sun koka kan yadda su ka ce, hukumomi a kasuwar na tilasta musu siyan wutar lantarki mai amfani da hasken rana da...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta nemi agajin masu hannu da shuni da masarautu wajen tallafawa hukumar domin lura...
Dagacin Gandun Albasa Injiniya Alkasim Abubakar ya bayyana rashin jin dadinsa bisa yadda bata gari su ka mayar da tsofaffin kamfanoni marasa aiki da cikin gidan...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar kano Barista Umar Usman Dan Baito ya ce, dokar kasa ta tanadar da daidaito a tsakanin al’umma ba tare...
Mukaddashin shugaban jami’ar Bayero farfesa Adamu Idris Tanko ya bayyana cewa a shirye jami’ar Bayaro take wajan ganin ta taimakawa daliban ta a dukkan abin da...