Wata gobara da har yanzu ba a kai ga gano dalilin tashin ta ba, a garin Alami na karamar hukumar Ungogo, ta yi sanadiyar kona gidaje...
Kungiyar tsofaffin shugabanin kungyar dalibai jami’ar kimiyya da fasaha ta wudil K.U.S.T, sun bayyana rashin jindadin su kan yadda kungiyoyi a jami’ar su ke tallata sirrin...
A ranar Asabar din da ta gabata ne wasu barayi a unguwar sabon Sara dake karamar hukumar Gwale suka farwa wani jami’in tsaro na ‘yan kwamiti...
A ziyayar da ministan harkokin noma Muhammad Sabo Na Nono, ya kai jihar Jigawa a cikin karshen makon da ya gabata domin gani da ido a...
Kwamishiniyar mata ta jihar Kano, Dr Zahra’u Muhammad Umar, ta nemi mazaje musamman ma ma’aurata da su rika tausayawa iyalan su wadanda suka kamu da lalurar...
Wani masanin zamantakewar halayyar dan Adam a jami’ar Bayero ta Kano, Dr. Sani Lawan Malumfashi, ya bayyana yawaitar kashe-kashen da ake samu tsakanin ma’aurata cewa na...
Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta ce ta samar da sulhu a tsakanin ‘yan kwamitin makaranatar Tarbiyatul Auwlad da kuma malaman makarantar dake unguwar Chirancin a...