Kotun majistret mai lamba, (72) mai zamanta a unguwar Noman’s land a jihar Kano, ta dage sauraron karar nan wadda hukumar tsaro ta farin kaya DSS...
Da safiyar yau Alhamis ne wasu matasa Sulaiman Abdullahi Bala da Amina Salisu su ka ga wata karamar yarinya dake unguwar Kwanar Jaba a Jihar Kano,...
Wasu ‘yan fashi da makami da ba a iya gane su ba dauke da bindigogi a na zargin sun shiga gidan wani mutum mai suna Alh....
Rundunar ‘yan sadan jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu da ake zargin ma’aurata ne wadanda aka wayi gari da ganin gawarsu acikin daki...
Ana zargin jami’an hukumar Karota da sanadiyar wargatsewar wata mota kirar (J5) cikin daren jiya Laraba, a lokacin da direban yake kokarin shigowa cikin Kano a...
Mutane 120 ne daga cikin wadanda iftila’in ambaliyar ruwa da gobara suka shafa a karamar hukumar Nasarawa, suka amfana da tallafin buhunan siminti biyar da kwanon...
Shugaban karamar hukumar Nasarawa Dakta Lamin Sani, ya gargadi shugaban makarantar Firamaren Tudun wada dama sauran shugabannin makarantun Firamare da suke yankin, da su yi kyakkyawan...
Daga Hassan Mamuda Yau Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba jibo Ibrahim, ya bayyana cewa nan bada jimawa ba kotun daukaka kara za ta...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now