Gwamnatin jihar Kano ta shirya gurfanar da Farfesa Solomon Musa Tarfa a gaban babbar kotun jiha sakamakon zargin satar yara da a ke yi masa. Tun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano za ta fara kamen ba sani ba sabo akan duk direbobin adaidaita sahun da ta samu su na guje-guje da sunan...
A kwanakin baya dai mun kawo muku labarin unguwar Beraye dake Kofar Ruwa a karamar hukumar Dala, da suka dade suna mika koken su ga hukumar...
Kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen jihar Kano, (SWAN) ta yi kira ga mahukunta a bangaren wasanni da ta samar da kayayyakin wasanni ga masu...
Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu, ya bukaci masu kalubalantar maganar da ya ke kan kare hakkin mata, da su koma makaranta domin samun...
Mataimakin shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule, Farfesa Aliyu Musa ya yi kira ga kungiyoyin tsofaffin dalibai da su yi hobbasa wajen taimakon karatun mata tare da...
Shugaban Kwamitin Dattawan Kasuwar Sabon Gari a jihar Kano Alhaji Ibrahim Dan Yaro, ya ce, karin haraji da Gwamnatin Tarayya ta yi ya shafi harkokin kasuwancinsu...
Mai Magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce, yanzu haka dokar gidajen ajiya da gyaran...
Turka-turkan dai ya barke ne a tsakanin bangaren firamare da kuma na karamar sakandiren mata da suke cikin rukunin ginin Dandago Firamare dake karamar hukumar Gwale...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano Barrister Abdul Adamu Fagge, ya bayyana cewar kaddamar da kotun daukaka kara a jIhar Kano, zai kawo ci...