‘Yan majalisar dokokin jihar Kano su biyu suka cika sharudan da a ka sanya dangane da bayar da belin mawaki Buhari Muhammad Kosan waka, wanda hukumar...
Hukumar hana sha da fatucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a jihar Kano, ta ce ta samu nasarar kame tabar wiwi mai nauyin kimanin kilo giram...
Hukumar Hana she da safarar miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta tabbatar da kama wani mutum mai suna, Emanual Okasia, da a ke zargin yana safarar...
Ana zargin wasu mata masu zaman kansu a wani gida dake unguwar Kwajalawa, a yankin Dakata Kawaji, da sace kayan daki da suka hada da Katifa...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC) a jihar kano ta, ta bukaci direbobi dasu rinka yin amfani da fitulun ababen hawan su musamman ma da...
Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai Sharia Aminu Gabari ta sanya wani matashi mai suna Buhari Muhammad Kosan waka a hannun beli. Hukumar tace fina-finai...
Kwamishinan ma’aikatar Sufuri a Jihar Kano, Barista M. A. Lawan ya ce, samar da kotun daukaka kara da aka yi a jihar Kano zai mutukar saukaka...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now