Daraktan yada addinin musulunci na hukumar Shari’a ta jihar Kano, Malam Murtala Muhammad Adam, ya yi kira ga matasa da su rinka amfani da damar su...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta cafke wani gawurtaccen dan fashi da makami mai suna Ahmadu Rufa’i. Baya ga fashi da makami, ana zargin Amadun da...
Babban darakta a hukumar raya karkara da burane tare da bunkasa al’amuran gona a kauyuka, Yahaya Adamu Garin Ali, ya bukaci matasa da su mayar da...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano, ta kama wata mata mai suna Sa’adatu Umar ‘yar kimanin shekaru 28 da a ke zargin ta kwarawa kishiyar ta tafashashshen...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da kwamitin mutane 20 da nufin bunkasa noma da kiwo a fadin jihar. Shirin dai zai lakume Dala Milyan 95, wanda...
Shugaban Kasuwar waya ta Farm Center mai rikon kwarya a jihar Kano, Tijjani Musa Muhammad, ya ce, sun fuskanci matsala da gwamnati ne a sakamakon zama...
Hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da ilimi da al’adu wato UNESO, ta ware ranar 13, ga watan Fabrairun ko wacce shekara, a shekarar 2011 a...