Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina karkashin Kwamishinan ‘yan sandan jihar Sanusi Buba, ta bayyana cewar, ta na samun nasarar ayyukanta ne sakamakon hadin kan da PCRC,...
Ranar Asabar England – Premier League 04:30 Southampton? – ?Burnley 09:30 Norwich City? – ?Liverpool Spain – LaLiga Santander February 15 ...
Wani Lauya mai zaman kansa Barista Rabi’u Sa’id Rijiyar Lemo ya baiwa shugaban hukumar Karota wa’adin kwanaki bakwai da ya janye umarnin da ya baiwa ‘yan...
Wasu samari biyu sun jefa kuri’ar zabe kato bayan kato, bayan tsawon kwanaki uku ana yin kamfen, akan son wata bakar budurwa, ‘yar Bauchi dake garin...
Limamin masallacin juma’a na Masjudul Quba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar Birnin Kano, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, a hudubar sa ta yau ya bayyana irin...
Wata gobara da ta kama a garin Tugugu dake karamar hukumar Bunkure a jihar Kano, ta yi sanadiyar kona gidaje guda hudu tare da tarin dukiya...
Limamain masallacin ma’aiki dake garin Madinatul’munauwara, Abdul- bril bn Aiwan Affabiti ya ja hankalin al’ummar duniya da su zamo masu komawa ga Allah kan dukkanin al’amuran...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now