Wasu mutane ne sun kai rahoton wani mai tallan maganin gargajiya a lasifika wato amsakuwa zuwa wurin hukumar Hisba, kan yadda yake fadar zantuka marasa ma’ana,...
Shu gaban majalisar matasa dake jihar Kano, Khalil Yusif Gabasawa, ya yi kira ga ‘yan kungiyoyin sa kai, su kara kaimi wajen tallafawa al’umma ba tare...
Shugaban majalisar malamai ta Jihar Kano, Malam Ibrahim Kalil, ya bukaci Kungiyoyin marubuta da manazarta wakokin Hausa, su mayarda hankali wajen bunkasa al’adun Hausa. Malam Ibrahim...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi mai suna, Habibu Sani Mahuta, wanda a ke zargin ya nemi kudin fansa, ko kuma ya yi...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA a jihar Kano, ta kama wata mata mai tsohon ciki da a ke zargin ta yi fice...
A ran Litinin din nan ne kotu ta sanya rana domin sauraron rokon sassaucin kotu dangane da batun sharudan da mai Sharia, Aminu Gabari, ya sanya...