A Alhamis din nan ne 20-02- 2020, kotun majistrate mai lamba 47 dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi ta sanya dan siyasan nan Mustapha Jarfa a...
Majalisar karamar hukumar Nassarawa za ta gina karin azuzuwan karatu a wasu mazabu dake yankin ta. Shugaban karamar hukumar, Alhaji Laminu Sani, ke bayyana hakan yayin...
A cigaba da zagayen tantance nagartar ayyukan lafiya a birnin Kano da kewaye, hukumar dake sanya ido kan asibitoci masu zaman kansu (PHIMA) ta bankado asirin...
A yunkurin da ta ke yi na tsaftace muhalli da share magudanan ruwa, ma’aikatar muhalli ta jihar Kano, ta ce za ta hada karfi da shugabancin...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake Unguwar Kuntau Mallam Aminu Kidir Idris, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su guji yada barna a...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano da hadin gwiwar gidauniyar inganta ayyukan jami’an tsaro NPP sun gabatar da wani taron yini guda don bayar da horo ga...
Wata gobara ta kama a Kasuwar Singa dake jihar Kano, bayan da a ke zargin wata wutar lantarki ta haddasa a yau Alhamis. Wani mazaunin kasuwar,...
Wani matashi a gidan ajiya da gyaran hali wanda ya shafe sama da shekaru uku a ciki, ya ce gidan kurkuku ba wajen gidan jin dadi...
Wasu mutane a kauyen kududdufawa dake karamar hukumar ungogo sun ci gaba da sarrafa bahayar dan adam dan yin taki ana kaiwa gona. Tun a karshen...
Lamarin dai ya faru ne a jiya Laraba a yankin unguwar Gayawa a jihar Kano. Mahaifiyar ‘yaran mai suna Maryam Ibrahim, ta shaidawa mana cewa”Rikicin yasamo...