Shugaban makarantar koyar da sana’ar shirya fina-finan hausa ta Classical Films Moderm a nan Kano CAPT Musa Gambo, ya yi kira ga Gwamnatin jihar Kano da...
Mai Magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya bayyana cewar, duk wanda ya tsere daga gidan...
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya haramta yin barace-barace a fadin jihar Kano baki daya. Ganduje, ya tabbatar da hakan ne, a wani taro...
Babbar kotun tarayya mai lamba biyu dake zaman ta unguwar Gyadi-Gyadi karkashin mai shari’ah, A.O Aguata ta umarci hukumar Hisba da kwamandan ta da kuma dagacin...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da kashe kudi Naira Milyan 45 domin gudanar da bikin rantsar da dalibai da kuma yaye su...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta Kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta kama wasu tarin jabun magunguna a wani shago dake Janbulo a kasuwar...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta Kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta damke wasu mutane uku da aka samu su na yin jabun zuma....