Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, basu gamsu da yadda direbobi har yanzu suke shigowa jihar Kano ta barauniyar hanya da fasinjoji ba,...
Yayin da jami’an lafiya da mahukunta suke bada shawarwarin takaita cakuduwa da al’umma da kuma yawaita wanke hannu domin kaucewa kamuwa da cutar Coronavirus, Dala FM...
Shugaban kwamitin tattara tallafi, domin baiwa mabukata na jihar Kano Farfesa Yahuza Bello, ya ja hankalin masu hannu da shuni da su rinka tallafawa mabukata musamman...
Wani masanin tattalin arziki a Kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi Dakta Abdussalam Muhammad Kani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara yawan alkaluman kudaden da zata...
A yunkuurin dakile cutar Coronavirus a jihar Kano, tuni ma’aikatar muhalli ta jihar ta dauki gabaren gudanar da feshin maganin Covid-19 a cikin masallatai da kasuwanni...
Kungiyar bunkasa ilimi da al’amuran jama’a da kuma demokradiyya SEDSAC ta ce kanan sana’o’I a wannan lokaci na cikin wani mawuyacin hali sakamakon yadda wasu matasa...
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Aminu Ma’awiyya Dala, ya sha alwashin maka wani matashi Abba Ibrahim Gwale a kotu, sakamakon zargin sa da yake...
Sarkin kasuwar sabon gari, a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Nuhu Indabo, ya bayyana cewa wajibi sai kowa ya bada tasa gudunmawar wajen yakar cutar covid-19. Sarkin...
Covid-19: Masu hannu da shuni su taimaka da sinadaren wanke hannu a Kano -Dr Nasir Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ba za ta yi kasa...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Kasa, Human Right Network, ta bukaci Gwamnatin tarayya dama na jihohi da su yi duk mai yiyuwa wajen ganin sun...