Wani kwararren likita a bangaren kunne da hakori da kuma makogwaro dake asibitin Abdullahi Wase a jihar Kano Dakta Ado Hamza ya gargadi iyaye dama sauran...
Sarkin Dawakin tsakar gida Hakimin Kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya shawarci al’ummar musulmi da su mai da hankali wajen tallafawa makarantun Islamiyya domin samar da...
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Kumbotso Alhaji Mudassir Ibrahim Zawaciki, yayi kira ga iyaye da su kara zage damtse wajen kulawa da...
Kwamishinan ma’aikatar gidaje da harkokin Sufuri a jihar Kano Alhaji Musa Abdullahi Lawan, ya bukaci kungiyar Direbobin Tifa da su kara himma wajen hada taruka ga...
Gwamnatin jihar Kano ta kara bunkasa cibiyar binciken nan da take kebe wadanda ake zargi na dauke da cututtuka masu yaduwa dake ‘yar Gaya a jihar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta rinka baiwa malaman makarantun allo Naira Dubu Ashirin a kowanne wata da kuma baiwa kowanne almajiri Naira Dari Biyu,...