Gwamnatin jihar Kano ta aike da wata wasika ga majalisar dokokin jihar, Kan gyaran dokar Inshoran Lafiya, da gwamnatin ta fara ga ma’aikatan ta tun a...
Sarkin tsaftar Kano, kuma mai baiwa Gwamna shawara kan harkokin tsafta, Alhaji Jafaru Ahmad Gwarzo, ya umarci dukkan jami’an tsaftar jihar nan, da su kama duk...
Majalisar karamar hukumar Fagge ta kaddamar da wani kwamiti na musamman da zai yi aikin wayar da kan al’umma kan yadda za’a dikile yaduwar cutar coronavirus...
Wani masani akan kudan zuma Idris Inuwa mai zuma a Fagen Kawo dake karamar hukumar Dawakin Tofa ya ce, harbin kudan zumar uku-uku sau biyu, ya...
Karamar hukumar Nasarawa ta sayi kayayyakin harkokin lafiya da su ka haura Naira milyan iyu a wani yunkuri na yaki da cutar Covid-19 domin rarraba su...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci majalisar dokokin jihar da ta amince ma ta ta ciyo bashin Naira Biliyan Hamsin. Hakan na kunshe ne cikin wata wasika...
Kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen jihar Kano, SWAN ta dakatar da taron ganawa da dake yi da masu ruwa da tsaki a cikin kungiyar...
Rundunar yansandan Jihar Kano ta ce za ta rika karbar korafin da ya zama dole ta wayar Salula domin kaucewa yaduwar cutar Corona a fadin jihar...
Masanin zamantakewar al’umma na jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Sani Lawan Malunfashi, ya yi kira ga gwamnati da ta samar da kayayyakin amfanin yau da...
Gwamnatin jihar Jigawa ta umarci ma’aikatan gwamnatin jihar dasu zauna a gida har na tsahon makonni biyu daga yau Labara domin kare kai daga yaduwar cutar...