Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe dukkanin Tsangayun karatun alkur’ani da makarantun Islamiyya dake fadin jihar Kano domin kaucewa annobar cutar Coronavirus. Shugaban hukumar Tsangayu...
Limamin masallacin juma’a na marigayi Umar Sa’id Tudun Wada dake harabar gidan rediyon manoma a unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni a jihar Kano, Gwani Fasihu...
AL’ummar unguwar Gaida Tsakuwa dake karamar hukumar Kumbotso sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna rasahin amincewar su dangane da tirken sadarwa na kamfanin waya da...
Matashin Fa’izu Bashir, ya gurfana ne a kotun majistrate mai lamba 18, dake kan titin Zangero, da tuhumar banke wani mai suna Shamsu Isma’il, da doki...
‘Yan sandan unguwar Farawa a jihar Kano sun gurfanar da wani matashi, Aliyu Umar a babbar kotun shari’ar musuluncin dake unguwar Hotoro, inda ake tuhumarsa da...
Wata mata mai suna Rahma Garba ta garzaya babbar kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a post office, ta hannun lauyan ta Saleh Idris Bello, ta...
Limamin masallacin Juma’a na masallacin Usman Bin Affan dake unguwar Gadon kaya Dakta Abdallah Umar Usman, ya shawarci gwamnati da ta kara tsaurara matakan kare kai...
Kotun shari’ar musulunci dake unguwar Hausawar gidan Zoo a nan Kano ta aike da sammaci ga fitaccen jarumin fina-finan Hausar nan Haruna Yusuf wanda aka fi...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe daukacin makarantun Firamare dana sakandare dake fadin jihar. Kwamishinan ilmi na jihar Kano Alhaji Sanusi Muhammad Sa’id ne ya...
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wani likita a gaban mai shari’a, Usman Na Abba a babbar kotun jihar mai lamba 8. Likitan mai suna, Dr...