Shugabanin masu gudanar da wasa na gasar cin kofin Barrisat M.A Lawal sun dakatar da gasar sakamakon cutar coronavirus. Sanarwar mai kunshe da sa hannun sakataren...
Mataimakin shugaban kungiyar Bijilante dake unguwar Sharada Bata a yankin karamar hukumar birni, Auwal Isah ‘yar doka, ya shawarci jami’an tsaro na ‘yan sanda da su...
Al’ummar garin Zangon Bare-bari a yankin Bachirawa dake karamar hukumar Ungogo sun gudanar da wata zanga-zangar lumana sabo da nuna kin amincewar su da wani sabon...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu ba’a samu bullar cutar Covid 19 wato Coronavirus a jihar Kano ba. Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr...
Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, ba a bada belin mutum har sai kotu ta tabbatar da inganci nagartarsa kafin...
Wani kwararren Likita dake asibitin kashi na Dala Dakta Salihi Abdulmalik, ya bayyana shan taba amatsayin wacce ke bada gudunmawa wajen harhadewar jijiyoyi sakamakon wasu sinadaran...
Gwamnonin yankin Arewa maso Yamma sun ce za su rufe daukacin makarantun dake yankin daga ranar Litinin mai zuwa, saboda annobar cutar Coronavirus. Shugaban kungiyar Gwamnonin...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kafa kwamitin da zai binciki yadda a ke ciyar da daliban firamare a fadin jihar Kano. Kwamitin karkashin...
Wani mahauci mai tukubar tsire ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulinci dake Shahuci, karkashin alkali Garba Kamilu, saboda bashin kudin nama sama da Naira Dubu...
Wasu matasa da ake zargin sun tare wani dalibi a Sabuwar Kofa, sun kwaci wayarsa ta hanyar yi masa barazana da zabgegiyar waya. Tun da fari...