Wani likita a jihar Kano a asibitin koyarwa na Aminu Kano, (AKTH) Dr. Aliyu Labaran, ya shawarci iyaye mata da su dai na shan magunguna barkatai...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamitin mutane takwas wanda za su binciki sarkin kano Alhaji Muhammadu Sunusi na biyu, a kan wani korafi da wata...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 2 karkashin jagorancin mai shari’a, Aisha Rabiu Danlami, ta tsayar da ranar 7 ga watan Mayu domin ci gaba da...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 4 karkashin mai shari’a, Dije Abdu Aboki, ta sanya ranar 6 ga watan Afirilu domin ci gaba da shari’ar nan...
Kwararran lauyan nan masanin sharia’ar musulinci, Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewar addinin musulinci bai yarda da mutum ya yi bara ba. Barista Danbaito, ya...
Rundunar ‘yan sandar jihar Kano ta gargadi al’umma da su kara kulawa da shigowar bakuwar fuska cikin unguwanninsu, domin gudun faruwar miyagun laifuffuka. Bayanin hakan ya...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta Kasa reshen jihar Kano ta bukaci shugabannin kananan hukumomi 44 na jihar Kano da su guji...
Shugaban kungiyar tsofaffin Sojin Nijeriya, Bala Munzali ya yi kira ga mahukunta da su rinka taimakawa Sojin tare da iyalan su, bayan komawar su ga mahallici,...