Wani masani a fannin ilimi dake jami’ar Bayero Dakta Aminu Abdu Bichi, ya bukaci shugabannin siyasa su mayar da hankali wajen samarwa al’ummar yankin damar yin...
Fadar gwamnatinn jihar Kano ta fitar da sanarwar tsige sarkin Kano Malam Muhammad ll a yau Litinin. Sai dai kuma har yanzu fadar gwamnatin ba ta...
Hatsaniya ya barke tsakanin ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, a zauren majalisar da safiyar yau Litinin. Hatsaniyar ta biyo bayan wani kudiri da guda cikin mambobin...