Wasu matasa sun tsinci Talatar su a Laraba, lokacin da a ka kama su da yinkurin shiga da tabar wiwi da kwaya gidan ajiya da gyaran...
Wasu mata a kasuwar Dawanau dake jihar Kano, su na tsintar kwayoyin hatsi ciki kuwa akwai gero, masara, dawa, wake da kuma ridi domin samun na...
A yayin wani gangamin gwajin lafiya ciki harda ciwon koda, da asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano ya gudanar a ranar Alhamis, a harabar asibitin, babban...
Shugaban kwamitin shirya taron ranar tunawa da magina a jihar Kano Aliyu Yusuf Dada, ya ce kamata ya yi duk wanda zai yi wani gini ya...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Kaigama, Sheikh Baffa Musa Bakin Ruwa, ya yi kira ga matasa musamman ma masu amfani da shafukan sada zumunta, da su...
Wani matashi mai suna Sa’idu Yahaya, dan asalin kauyen Gwadama dake karamar hukumar Dambatta a jihar Kano, wanda a ka gurfanar da shi a gaban kotun...
Shugaban cibiyar wayar da kan al’umma da karfafa musu gwiwa kan zamantakewa Malam Auwal Salisu, ya ce, rashin bin koyarwar addinin islama da bijirewa al’adun bahaushe...