Wasan zagaye na biyu na gasar cin kofin Barrista M.A Lawal. Za a yi wasan ne a ranar Laraba 8/3/2020 1 White Hart vs FC Sheshe...
Sarkin Alkalaman Kano, Alhaji Ilyasu Labaran Daneji, ya shawarci gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da ya sanya masu rike da mukaman gargajiya da sarakunan musulunci wajen...
Hukumar kula da fitulun kan titi da kawata birnin Kano, Injiniya Garba Ramat ya ce, da zarar gwamnatin jihar Kano ta kammala aikin samar da wutar...
Kungiyar dalibai musulmai ta kasa reshen jihar Kano ta shawarci al’ummar musulmai da su kasance masu ruko da sana’oin dogaro da kai a maimakon dogara da...
Wata malamar addinin musulunci a jihar Kano Sayyada Zainab Sheikh Musa Kalla, ta bukaci iyaye da su kara kulawa da tarbiyyar ‘ya’yansu domin rayuwarsu ta zama...
Tsohon kwamishinan kudi na jihar Kano Alhaji Habu Ibrahim Fagge, ya shawarci Gwamnati da ta sanya darasin wayar da kan dalibai a manhajar koyarwa ta Firamare...
Wani masani lafiya a bangaren aikin koda dake asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano Saminu Muhammad ya ja hankalin masu ciwon koda da su rinka bin...
Wasu da a ke zargin ‘yan fashi da makami ne sun harbe wani mai jiran kanti, a yankin Gwazaye kan titin ring road, a jihar Kano....
Majalisaer dokokin jihar Kano, ta dakatar da wakilan ta guda biyar har tsawon watanni shida sakamakon samun su da laifin dauke sandar majalisar a ranar Litinin...